Ish 5:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kibansu masu tsini ne, bakunansu kuwa a shirye suke don yin harbi. Kofaton dawakansu suna da ƙarfi kamar dutsen ƙanƙara, ƙafafun karusansu kamar guguwa ne.

Ish 5

Ish 5:19-30