Ish 5:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko ɗaya ba wanda ya gaji, ba kuwa wanda ya yi tuntuɓe. Ba su yi gyangyaɗi ko barci ba. Ba abin ɗamarar da ya kwance, ba igiyar takalmin da ta tsinke.

Ish 5

Ish 5:21-29