“Da ma kun kasa kunne ga umarnina kurum!Da sai albarka ta yi ta kwararowa dominkuKamar ƙoramar da ba ta taɓa ƙafewa ba!Da kuma nasara ta samu a gare ku kamar raƙuman ruwaDa suke bugowa zuwa gāɓa.