Ish 48:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah Mai Tsarki na Isra'ila,Ubangiji, wanda ya fanshe ku, ya ce,“Ni ne Ubangiji Allahnku,Wanda yake so ya koya muku domin amfanin kanku,Ya kuwa nuna muku hanyar da za ku bi.

Ish 48

Ish 48:11-18