Ish 48:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku tattaru, ku duka, ku kasa kunne!Ba ko ɗaya cikin alloli da zai iya yin annabci ba,Cewa mutumin da na zaɓa, shi zai iya fāɗa wa Babila,Zai yi abin da na umarce shi.

Ish 48

Ish 48:13-20