Ish 48:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dantsena ne ya kafa harsashin ginin duniya,Ya kuma shimfiɗa sammai.Lokacin da na kira duniya da sararin sama,Sukan zo nan da nan, su gabatar da kansu!

Ish 48

Ish 48:8-14