Ish 46:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina kiran wani mutum ya zo daga gabas,Zai kawo sura kamar shaho,Zai kammala abin da na shirya.Na yi faɗi, zai kuwa cika.

Ish 46

Ish 46:1-13