Ish 46:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tun da farko na faɗa muku yadda abin zai zama,Tuntuni na yi faɗi a kan abin da zai faru.Na kuwa ce shirye-shiryena ba za su taɓa fāɗuwa ba,Zan aikata dukan abin da na yi niyyar yi.

Ish 46

Ish 46:9-13