Ish 44:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na sa masu duba su zama wawaye,Na sassāke annabce-annabcen masanan taurari.Na bayyana kuskuren maganar masu hikima,Na kuma nuna masu hikimarsu wauta ce.

Ish 44

Ish 44:21-27