Ish 44:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ni ne Ubangiji, Mahaliccinku, Mai Fansarku.Ni ne Ubangiji, Mahaliccin dukkan abu.Ni kaɗai na shimfiɗa sammai,Ba wanda ya taimake ni sa'ad da na yi duniya.

Ish 44

Ish 44:23-27