Ish 44:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran itacen ya mai da shi gunki. Yana rusunawa ya yi masa sujada. Yana addu'a gare shi yana cewa, “Kai ne Allahna, ka cece ni!”

Ish 44

Ish 44:9-26