Ish 44:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakan hura wuta da wani sashi domin ya gasa nama, ya ci, ya ƙoshi. Ya ji ɗumi ya ce, “Kai, ɗumi da daɗi, wutar tana da kyau!”

Ish 44

Ish 44:12-26