Ish 43:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan faɗa wa kudu su bar su su tafi,Arewa kuma kada su riƙe su a can.Bari mutanena su komo daga manisantan ƙasashe,Daga kowane sashi na duniya.

Ish 43

Ish 43:1-8