Ish 43:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ni ne Ubangiji Allahnku,Allah Mai Tsarki na Isra'ila, wanda ya cece ku.Zan ba da Masar, da Habasha, da SebaGa Sairus domin fansarku.

Ish 43

Ish 43:1-9