Ish 43:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka, ni ne Allah wanda ya shafe zunubanku,Na kuwa yi haka saboda yadda nake.Ba zan ƙara tunawa da zunubanku kuma ba.

Ish 43

Ish 43:21-28