Ish 43:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba ku sayi turare domina ba,Ko ku gamshe ni da kitsen dabbobinku.Maimakon haka, sai kuka nawaita mini da zunubanku,Kuka gajiyar da ni da abubuwan da kuke aikatawa da ba daidai ba.

Ish 43

Ish 43:15-28