Ish 42:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ni Ubangiji, na kira ka, na kuma ba ka ikoDomin ka ga ana aikata gaskiya a duniya.Ta wurinka zan yi wa dukan mutane alkawari,Ta wurinka zan kawo haske ga al'ummai.

Ish 42

Ish 42:2-14