Ish 42:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah ya halicci sammai ya kuma shimfiɗa su,Ya yi duniya, da dukan masu rai nata,Ya ba da rai da numfashi ga dukan mutanenta.Yanzu kuwa Ubangiji Allah ya ce wa bawansa,

Ish 42

Ish 42:1-12