Ish 41:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kawo ka daga maƙurar duniya,Na kira ka daga kusurwoyi mafi nisa.Na ce maka, ‘Kai ne bawana.’Ban ƙi ka ba, amma maimakon haka na zaɓe ka.

Ish 41

Ish 41:4-13