Ish 41:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka ji tsoro, ina tare da kai,Ni ne Allahnka, kada ka bar kome ya firgita ka.Zan sa ka yi ƙarfi, in kuma taimake ka,Zan kiyaye ka, in cece ka.

Ish 41

Ish 41:3-19