Ish 41:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane za su ga wannan, su sani,Ni Ubangiji, na yi shi.Za su fahimta,Allah Mai Tsarki na Isra'ila ya sa abin ya faru.”

Ish 41

Ish 41:16-24