Ish 41:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan sa itatuwan al'ul su tsiro a hamada,Da itacen ƙirya, da itacen ci-zaki, da zaitun.Ƙeƙasasshiyar ƙasa za ta zama kurmi,Jejin itatuwan fir.

Ish 41

Ish 41:15-24