Ish 41:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan sa ku zama kamar abin sussuka,Wanda yake sabo, mai kaushi, mai tsini.Za ku sussuke duwatsu ku lalatar da su,Za a marmashe tuddai kamar ƙura.

Ish 41

Ish 41:9-20