Ish 41:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Isra'ila, ku kima ne marasa ƙarfi kuma,Kada ku ji tsoro, zan taimake ku.Ni Allah Mai Tsarki na Isra'ila, ni ne mai fansarku.

Ish 41

Ish 41:10-20