Ish 40:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Murya ta yi kira ta ce, “Ka yi shela!”Na yi tambaya na ce, “Shelar me zan yi?”“Ka yi shela, cewa dukan 'yan adam kamar ciyawa suke,Ba su fi furannin jeji tsawon rai ba.

Ish 40

Ish 40:2-14