Ish 40:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan za a bayyana ɗaukakar Ubangiji,Dukan 'yan adam kuwa za su gan ta.Ubangiji ne kansa ya yi wannan alkawari.”

Ish 40

Ish 40:1-11