Ish 40:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka ƙarfafa jama'ar Urushalima.Ka faɗa musu sun sha wahala, ta isa,Yanzu kuwa an gafarta musu zunubansu.Na yi musu cikakken hukunci saboda dukan zunubansu.”

Ish 40

Ish 40:1-11