Ish 38:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Muryata ƙarama ce, ba kuma ƙarfi,Na kuwa yi kuka kamar kurciya,Idanuna sun gaji saboda duban sama.Ya Ubangiji, ka cece ni daga dukan wannan wahala.

Ish 38

Ish 38:8-18