Ish 38:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An datse raina, ya ƙare,Kamar alfarwar da aka kwance,Kamar saƙar da aka yanke,Na zaci Allah zai kashe ni.

Ish 38

Ish 38:10-22