Ish 37:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu, ya Ubangiji, ka ji mu, ka kuma dube mu. Ka kasa kunne ga dukan abubuwan da Senakerib yake ta faɗa, yana zaginka, ya Allah mai rai.

Ish 37

Ish 37:15-23