Ish 37:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya ce, “Ya Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, kana kan kursiyinka, kai kaɗai ne Allah, kana mulkin dukan mulkokin duniya. Ka halicci duniya da sararin sama.

Ish 37

Ish 37:7-20