Ish 35:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a yi babbar karauka a can,Za a kira ta, “Hanyar Tsarki.”Ba mai zunubi da zai taɓa bi ta wannan hanya,Ba wawayen da za su ruɗar da waɗanda suke tafiya can.

Ish 35

Ish 35:3-10