Ish 35:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yashi mai ƙuna kuma zai zama tafki,Ƙeƙasasshiyar ƙasa kuma za ta cika da maɓuɓɓugai.Inda diloli suka yi zama,Ciyawar fadama da iwa za su tsiro.

Ish 35

Ish 35:5-10