Ish 30:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku jama'ar da suke zaune a Urushalima ba za ku ƙara yin kuka ba. Ubangiji mai juyayi ne, sa'ad da kuka yi kuka gare shi neman taimako, zai amsa muku.

Ish 30

Ish 30:11-25