Ish 30:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka dai, Ubangiji yana jira ya yi muku alheri. A shirye yake ya yi muku jinƙai, domin a kullum yana aikata abin da yake daidai. Ta wurin dogara ga Ubangiji ake samun farin ciki.

Ish 30

Ish 30:17-19