Ish 29:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suke ƙoƙarin ɓoye wa Ubangiji shirye-shiryensu sun shiga uku! Suna gudanar da dabarunsu a ɓoye, suna tsammani ba wanda zai gan su ko ya san abin da suke yi.

Ish 29

Ish 29:6-24