Ish 29:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka zan firgita su ba zato ba tsammani, da dūka a kai a kai. Waɗanda suke da hikima za su zama wawaye, dukan wayon nan nasu kuwa ba zai amfana musu kome ba.”

Ish 29

Ish 29:7-23