Ish 28:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ta yi ta auko muku a kai a kai kowace safiya. Tilas ku sha ta dare da rana. Kowane sabon jawabin da zai zo muku daga wurin Allah, zai kawo muku sabuwar razana!

Ish 28

Ish 28:12-20