Ish 28:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Alkawarin da kuka ƙulla da mutuwa ya tashi, yarjejeniyar da kuka yi da lahira, an soke ta. Sa'ad da masifa ta auko za a hallaka ku.

Ish 28

Ish 28:13-27