Ish 26:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maƙiyanka ba su san za ka hukunta su ba.Ya Ubangiji, ka kunyatar da su, ka sa su sha wahala,Wato su sha wahalar hukuncin da ka shirya.Ka nuna musu yawan ƙaunar da kake yi wa jama'arka.

Ish 26

Ish 26:1-19