Ish 26:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da yake kana yi wa mugaye alheri,Duk da haka ba su taɓa koyon abin da yake na kirki ba.Har a nan ma, a ƙasar adalai,Suna ta aikata kuskure,Sun ƙi ganin girmanka.

Ish 26

Ish 26:2-17