Ish 25:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar fari a ƙeƙasasshiyar ƙasa.Amma kai, ya Ubangiji, ka rufe bakin abokan gābanmu,Ka sa hayaniyar mugaye ta yi tsit,Kamar yadda girgije yake sanyaya zafin rana.

Ish 25

Ish 25:2-6