Ish 25:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Matalauta da 'yan ƙaƙa naka yi sun sheƙa zuwa wurinka,Sun sami zaman lafiya a lokatan wahala.Ka ba su mafaka daga hadura,Ka inuwantar da su daga matsanancin zafi.Mugaye sukan tasar musu kamar hadirin ƙanƙara,

Ish 25

Ish 25:1-11