Ish 24:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kurangun inabi sun bushe, ruwan inabi ya yi kaɗan. Dukan wanda yake farin ciki a dā, yanzu sai baƙin ciki yake yi,

Ish 24

Ish 24:1-13