Ish 24:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka Allah ya aiko da la'ana ta hallaka duniya. Jama'arta suna karɓar sakayyar abin da suka aikata. 'Yan kalilan ne suka ragu da rai.

Ish 24

Ish 24:5-13