Ish 22:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Mai Runduna ya ce mini, “Ko kusa ba za a gafarta musu wannan mugunta ba muddin ransu. Ni, Ubangiji Mai Runduna na faɗa.”

Ish 22

Ish 22:6-24