Ish 22:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A maimakon haka sai kuka yi dariya, kuka yi biki. Kuka yanka tumaki da shanu don ku ci, kuka sha ruwan inabi. Kuka ce, “Gara mu ci mu sha! Gobe za mu mutu.”

Ish 22

Ish 22:4-23