Ish 21:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne jawabi a kan Edom.Wani daga Edom ya kira ni ya ce, “Ya mai tsaro, gari ya kusa wayewa? Ka gaya mini har sai yaushe zai waye?”

Ish 21

Ish 21:4-17