Ish 21:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya jama'ata, an buga ku kamar yadda ake bugun alkama a masussuka. Amma yanzu na kawo muku albishir wanda na ji daga wurin Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila.

Ish 21

Ish 21:3-17