Ish 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙasarsu tana cike da azurfa da zinariya, dukiyarsu kuma ba iyaka. Ƙasarsu tana cike da dawakai, karusansu kuma ba iyaka.

Ish 2

Ish 2:1-10